22 Sa'an nan kerubobin suka ɗaga fikafikansu tare da ƙafafunsu. Ɗaukakar Ubangiji kuwa tana bisa kansu.
Karanta cikakken babi Ez 11
gani Ez 11:22 a cikin mahallin