Ez 12:12 HAU

12 Sarkin da yake cikinsu zai ɗauki kayansa ya saɓa a kafaɗarsa, ya fita da duhu. Zai huda katanga ya fita. Zai rufe fuskarsa don kada ya ga ƙasar da idanunsa.

Karanta cikakken babi Ez 12

gani Ez 12:12 a cikin mahallin