25 Kika kuma gina ɗakin tsafi a kowane titi. Kin waƙala darajarki, kin ba da kanki ga kowane mai wucewa, ta haka kika yawaita karuwancinki.
Karanta cikakken babi Ez 16
gani Ez 16:25 a cikin mahallin