26 Kin yi karuwanci da Masarawa, maƙwabtanki masu kwaɗayi. Kin yawaita karuwancinki don ki tsokani fushina.
Karanta cikakken babi Ez 16
gani Ez 16:26 a cikin mahallin