Ez 16:27 HAU

27 “Domin haka na miƙa hannuna gāba da ke, na rage rabonki, na ba da ke ga abokin gābanki masu haɗama, 'yan matan Filistiyawa waɗanda suka ji kunya saboda halinki na lalata.

Karanta cikakken babi Ez 16

gani Ez 16:27 a cikin mahallin