41 Za su kuma ƙone gidajenki, su hukunta ki a gaban mata da yawa. Ni kuwa zan sa ki bar karuwanci, ba za ki ƙara ba da kuɗi ga kwartayenki ba.
Karanta cikakken babi Ez 16
gani Ez 16:41 a cikin mahallin