42 Sa'an nan fushina a kanki zai huce, kishina a kanki zai ƙare. Zan huce, ba zan yi fushi ba kuma.
Karanta cikakken babi Ez 16
gani Ez 16:42 a cikin mahallin