Ez 16:43 HAU

43 Da yake ba ki tuna da kwanakin kuruciyarki ba, amma kika husatar da ni da waɗannan abubuwa, domin haka zan sāka miki alhakin ayyukanki. Kin yi lalata, banda ayyukanki na banƙyama kuma, ni Ubangiji na faɗa.”

Karanta cikakken babi Ez 16

gani Ez 16:43 a cikin mahallin