Ez 16:5 HAU

5 Ba wanda ya ji tausayinki da zai yi miki waɗannan abubuwa na jinƙai, amma aka jefar da ke a waje, gama kin zama abin ƙyama a ranar da aka haife ki.

Karanta cikakken babi Ez 16

gani Ez 16:5 a cikin mahallin