Ez 16:6 HAU

6 “Sa'ad da na wuce kusa da ke, na gan ki kina birgima cikin jinin haihuwarki, sai na ce miki lokacin da kike cikin jinin, ‘Ki rayu!’ I, na ce miki lokacin da kike cikin jinin, ‘Ki rayu!’

Karanta cikakken babi Ez 16

gani Ez 16:6 a cikin mahallin