Ez 16:61 HAU

61 Sa'an nan za ki tuna da ayyukanki, ki ji kunya, sa'ad da na ɗauki yarki da ƙanwarki, na ba ki su, su zama 'ya'yanki mata, amma ba a kan alkawarin da na yi da ke ba.

Karanta cikakken babi Ez 16

gani Ez 16:61 a cikin mahallin