Ez 17:18 HAU

18 Bai kuwa cika rantsuwarsa da alkawarinsa ba. Ya ƙulla alkawari, amma ga shi, ya aikata dukan waɗannan abubuwa, ba zai kuɓuta ba.

Karanta cikakken babi Ez 17

gani Ez 17:18 a cikin mahallin