Ez 17:19 HAU

19 “Domin haka ni Ubangiji Allah, na ce, hakika zan nemi hakkin rantsuwar da ya yi mini, da alkawarin da ya yi mini, waɗanda bai cika ba.

Karanta cikakken babi Ez 17

gani Ez 17:19 a cikin mahallin