Ez 18:13 HAU

13 yana ba da bashi da ruwa da ƙari, wannan ba zai rayu ba, gama ya aikata dukan abubuwan nan masu banƙyama. Zai mutu lalle, alhakin jininsa kuwa yana a kansa.

Karanta cikakken babi Ez 18

gani Ez 18:13 a cikin mahallin