Ez 19:9 HAU

9 Suka sa masa ƙugiyoyi, sa'an nan suka sa shi cikin suru,Suka kai shi wurin Sarkin Babila.Suka sa shi a kurkuku don kada a ƙara jin rurinsa a kan duwatsun Isra'ila.’ ”

Karanta cikakken babi Ez 19

gani Ez 19:9 a cikin mahallin