Ez 20:43 HAU

43 A nan za ku tuna da ayyukanku da dukan abubuwa da kuka ɓata kanku da su. Za ku ji ƙyamar kanku saboda mugayen abubuwa da kuka aikata.

Karanta cikakken babi Ez 20

gani Ez 20:43 a cikin mahallin