Ez 20:44 HAU

44 Za ku sani ni ne Ubangiji sa'ad da na yi muku haka saboda sunana, ba saboda mugayen ayyukanku ba, ya ku mutanen Isra'ila. Ni Ubangiji Allah na faɗa.”

Karanta cikakken babi Ez 20

gani Ez 20:44 a cikin mahallin