Ez 22:12 HAU

12 A cikinka mutane suka karɓi toshi don su zub da jini. Kana ba da rance da ruwa da ƙari, kana kuma cin riba a kan maƙwabcinka saboda cutar da kake yi masa, ka kuwa manta da ni, ni Ubangiji na faɗa.

Karanta cikakken babi Ez 22

gani Ez 22:12 a cikin mahallin