Ez 22:22 HAU

22 Kamar yadda azurfa takan narke a cikin tanderu, haka kuma za ku narke, za ku sani ni, Ubangiji ne, na zubo muku da zafin fushina.”

Karanta cikakken babi Ez 22

gani Ez 22:22 a cikin mahallin