Ez 23:25 HAU

25 Zan yi fushi da ke don su wulakanta ki. Za su datse hancinki da kunnuwanki. Waɗanda suka rage miki za a kashe su da takobi. Za su kama 'ya'yanki mata da maza, waɗanda suka rage miki kuwa, za a ƙone su da wuta.

Karanta cikakken babi Ez 23

gani Ez 23:25 a cikin mahallin