Ez 24:10 HAU

10 Ka tula gumagumai, ka kunna wuta,Ka tafasa naman sosai,Ka zuba kayan yaji a ciki,Ka bar ƙasusuwan su ƙone.

Karanta cikakken babi Ez 24

gani Ez 24:10 a cikin mahallin