Ez 25:4 HAU

4 domin haka zan bashe ku abin mallaka ga mutanen gabas. Za su kafa alfarwansu a cikinku, su zauna tare da ku. Za su ci amfanin gonakinku, su sha madararku.

Karanta cikakken babi Ez 25

gani Ez 25:4 a cikin mahallin