21 Zan sa ki yi mummunan ƙarshe, ba za ki ƙara kasancewa ba. Za a neme ki, amma ba za a same ki ba, ni Ubangiji Allah na faɗa!”
Karanta cikakken babi Ez 26
gani Ez 26:21 a cikin mahallin