15 Mutane Dedan abokan cinikinki ne. Kasashe da yawa kuma na gaɓar teku sun zama kasuwarki. Sun biya ki da hauren giwa da katakon kanya.
Karanta cikakken babi Ez 27
gani Ez 27:15 a cikin mahallin