Ez 27:16 HAU

16 Suriya kuma abokiyar cinikinki ce saboda yawan kayan cinikinki. Sun sayi kayan cinikinki, da zumurrudu, da shunayya, da kayan ado, da lilin mai taushi, da murjani, da yakutu.

Karanta cikakken babi Ez 27

gani Ez 27:16 a cikin mahallin