Ez 27:17 HAU

17 Mutanen Yahuza da na ƙasar Isra'ila abokan cinikinki ne. Sun sayi kayan cinikinki da alkama, da zaitun, da 'ya'yan ɓaure, da zuma, da mai, da ganyaye masu ƙanshi.

Karanta cikakken babi Ez 27

gani Ez 27:17 a cikin mahallin