Ez 27:22 HAU

22 'Yan kasuwar Sheba da Ra'ama sun sayi kayanki da kayan yaji mafi kyau iri iri, da duwatsu masu daraja iri iri, da zinariya.

Karanta cikakken babi Ez 27

gani Ez 27:22 a cikin mahallin