Ez 27:3 HAU

3 Ka ce mata, ita wadda take zaune a mashigin teku, wadda take kuma kasuwar mutanen da suke bakin teku, ni Ubangiji Allah na ce,‘Ke Taya, kin ce ke kyakkyawa ce cikakkiya!

Karanta cikakken babi Ez 27

gani Ez 27:3 a cikin mahallin