Ez 28:13 HAU

13 Kana cikin Aidan, gonar Allah.An yi maka sutura da kowane irin dutse mai daraja,Tare da zinariya.Kana da molo da abin busa.A ranar da aka halicce kaSuna nan cikakku.

Karanta cikakken babi Ez 28

gani Ez 28:13 a cikin mahallin