14 Na keɓe ka ka zama mala'ika mai tsaro,Kana bisa tsattsarkan dutsen Allah,Ka yi tafiya a tsakiyar duwatsu na wuta.
Karanta cikakken babi Ez 28
gani Ez 28:14 a cikin mahallin