Ez 29:15 HAU

15 Za su zama rarraunan mulki a cikin mulkoki. Ba za su ƙara ɗagawa sauran al'umma kai ba. Zan sa su zama kaɗan, har da ba za su ƙara mallakar waɗansu al'ummai ba.

Karanta cikakken babi Ez 29

gani Ez 29:15 a cikin mahallin