Ez 29:16 HAU

16 Ba za su ƙara zama abin dogara ga mutanen Isra'ila ba, gama Isra'ilawa za su tuna da laifin suka yi, suka nemi taimakon Masarawa. Sa'an nan za su sani ni ne Ubangiji Allah.”

Karanta cikakken babi Ez 29

gani Ez 29:16 a cikin mahallin