Ez 30:12 HAU

12 Zan busar da Kogin Nilu,Zan kuma sayar da ƙasar ga mugaye.Zan sa ƙasar ta lalaceDa dukan abin da yake cikinta,Ta hannun baƙi,Ni Ubangiji, na faɗa.”

Karanta cikakken babi Ez 30

gani Ez 30:12 a cikin mahallin