Ez 30:13 HAU

13 Ubangiji Allah ya ce,“Zan hallakar da gumakaDa siffofi a Memfis.Ba za a ƙara samun hakimi a ƙasar Masar ba,Saboda haka zan aukar da tsoro a ƙasar Masar.

Karanta cikakken babi Ez 30

gani Ez 30:13 a cikin mahallin