Ez 30:26 HAU

26 Zan watsar da Masarawa a cikin sauran al'umma, in warwatsa su a ƙasashen duniya. Sa'an nan za su sani ni ne Ubangiji.”

Karanta cikakken babi Ez 30

gani Ez 30:26 a cikin mahallin