Ez 32:21 HAU

21 Manyan jarumawa daga lahira za su yi magana a kansu da mataimakansu, su ce, ‘Marasa imani waɗanda aka kashe da takobi, sun gangaro, ga su nan kwance shiru!’

Karanta cikakken babi Ez 32

gani Ez 32:21 a cikin mahallin