Ez 33:2 HAU

2 “Ɗan mutum, ka yi magana da mutanenka, ka faɗa musu cewa, ‘Idan na zare takobi a kan wata ƙasa, idan mutanen ƙasar suka ɗauki wani mutum daga cikinsu, suka sa shi ya zama ɗan tsaronsu,

Karanta cikakken babi Ez 33

gani Ez 33:2 a cikin mahallin