28 Zan mai da ƙasar kufai marar amfani, fariya za ta ƙare. Tuddan Isra'ila za su zama kufai, ba wanda zai ratsa ta cikinsu.
Karanta cikakken babi Ez 33
gani Ez 33:28 a cikin mahallin