Ez 33:29 HAU

29 Sa'an nan za su sani ni ne Ubangiji, sa'ad da na mai da ƙasar kufai marar amfani saboda dukan ayyukansu na banƙyama.” ’ ”

Karanta cikakken babi Ez 33

gani Ez 33:29 a cikin mahallin