Ez 33:9 HAU

9 Amma idan ka faɗakar da mugu don ya juyo, ya bar muguwar hanyarsa, idan bai juyo ya bar muguwar hanyarsa ba, zai mutu saboda laifinsa, amma za ka tsira da ranka.”

Karanta cikakken babi Ez 33

gani Ez 33:9 a cikin mahallin