Ez 34:21 HAU

21 Domin kun tunkuɗe marasa ƙarfi da kafaɗunku, kun kuma tunkuye su da ƙahoninku, har kun watsar da su.

Karanta cikakken babi Ez 34

gani Ez 34:21 a cikin mahallin