Ez 34:22 HAU

22 Zan ceci garken tumakina, ba za su ƙara zama ganima ba. Zan kuma shara'anta tsakanin tunkiya da tunkiya.

Karanta cikakken babi Ez 34

gani Ez 34:22 a cikin mahallin