Ez 36:14 HAU

14 saboda haka ba za ku ƙara cinye mutane ba, ba kuwa za ku ƙara kashe 'ya'yan al'ummarku ba. Ni Ubangiji Allah na faɗa.

Karanta cikakken babi Ez 36

gani Ez 36:14 a cikin mahallin