Ez 36:15 HAU

15 Ba zan ƙara bari ku sha zargi wurin sauran al'umma ba, ba kuwa za ku ƙara shan kunya a gaban jama'a ba, ba kuma zan ƙara sa al'ummarku ta yi tuntuɓe ba, ni Ubangiji Allah na faɗa.”

Karanta cikakken babi Ez 36

gani Ez 36:15 a cikin mahallin