28 Za ku zauna cikin ƙasar da na ba kakanninku. Za ku zama mutanena, ni kuma in zama Allahnku.
Karanta cikakken babi Ez 36
gani Ez 36:28 a cikin mahallin