Ez 36:31 HAU

31 Sa'an nan za ku tuna da mugayen hanyoyinku da ayyukanku marasa kyau. Za ku kuwa ji ƙyamar kanku saboda muguntarku da ayyukanku na banƙyama.

Karanta cikakken babi Ez 36

gani Ez 36:31 a cikin mahallin