Ez 36:32 HAU

32 Ni Ubangiji Allah na ce, sai ku sani, ba saboda ku ba ne zan aikata wannan. Ku kunyata, ku gigita saboda hanyoyinku, ya mutanen Isra'ila!”’

Karanta cikakken babi Ez 36

gani Ez 36:32 a cikin mahallin