Ez 37:26 HAU

26 Zan ƙulla dawwamammen alkawarin salama da su. Zan sa musu albarka, in yawaita su. Zan kafa Haikalina a tsakiyarsu har abada.

Karanta cikakken babi Ez 37

gani Ez 37:26 a cikin mahallin