22 Zan hukunta shi da annoba da kuma zub da jini. Zan yi masa ruwa da ƙanƙara, da wuta, da kibritu za a makaka a kansa da rundunarsa, da dukan jama'ar da suke tare da shi.
Karanta cikakken babi Ez 38
gani Ez 38:22 a cikin mahallin