Ez 38:23 HAU

23 Da haka kuwa zan bayyana girmana da tsarkina in kuma sanar da kaina ga al'ummai. Ta haka za su sani ni ne Ubangiji.”

Karanta cikakken babi Ez 38

gani Ez 38:23 a cikin mahallin